Header Ads Widget

Yanda yan film suke kace nace tsakanin jaruman kannywood na jam'iyyar Apc

     Babbar magana jarumi kuma dattijo a masana'antar kannywood Sulaiman bosho yabayyana tacewarshi akan yan social media dakuma yan kannywood Acewarshi su yan kannywood wasu mutanene wanda suke kasuwancin kuma suke sana'arsu bayanda za'ayi ahadasu da yan social media, wannnan babbar kace nace yazone alokacin da yan social media na jam'iyyar Apc nacewa Anfi fifita yan film akansu. 

      Acewar wannnan dattijo kuma jarumi amasana'artar kannywood yan kannywood su sukeda wannnan dama na Bada gudummuwarsu Awannnan gwamnati tahanyar mutane masu sha'war su dakuma masu bibiyansu. 

    Yakara dacewa wannan abune wanda bakowane zai iya gudanardashiba sannnan yadauri kamar yan film Wanda mutane sunq da sha'awarsu tahanyar wasanni dasukeyi dakuma babbar muhimmiyar takarawa dasukanyi wajen ba ma'abota kallon finafinansu. 

     Yakara dacewa ta wannan hanyane sukeda muhimmiyar taka rawa daza suyi awannnan jama'iyya ta Apc. Post a Comment

0 Comments