Header Ads Widget

Wasu ma aurata Allah ya aZirtasu Da samun ya Takwas a Jahar Gombe.

   Labarai da dumi duminsu wata Mata mae Suna khadija Aminu ta haifi yara guda 8 majiyanmu ta tattauna da ita akan was innan yara tashedamata cewa alokacin da tasami wannan ckin yaran bayan yayi wasu yan yan watanni da basu wuce wata biyu zuwa uku ba likitoci sun sanarda ita cewa zata haifi yara yan biyu bayannan tanazuwa tana awo duk karken mako. 

     Sannan taqara dacewa Abin mamaki Abin al'ajabi shine cikinnnata baiyi wani girma daza'ace hakan ba dun tabayyana cewa yayan da tahaifa dukansu sunfi cikinnan wanda tahaifa girma. 

    Abayananta cewa wadannan yara da ta Haifa yanxun shayardasu Zaiyi matukar bata wahala duka takaracewa adalilin hakane tasami kanninta guda biyu wanda zasutayata sannnan tana hadamusu da madara.

 

Post a Comment

0 Comments