Header Ads Widget

Saurayi yayi wa budurwan fyade kuma ya kashe tah saboda dalillai kamar haka............


 Gaskiya abinda samari suke ma yan mata bai tama taba ace kuna zaune da yarinya kawai lokaci daya ka ci amanan ta gaskeyi ya bama ta mu gyara wallahi. 


Shi wannan Saurayin dakuke gani abinda yasa ya kashe ta bayan yayi mata fyade shine tayi kokarin tona masa asiri neh shikouma daya ga haka sai yace gaura ya kashe tah kila asirinYou shi zai rufu. 


Gashi dai bayan ya kashe ta asirin nashi bai rufu bah Allah kenan baya kaunan zallin ci kafin kace haka ashin sirin shi ya tonu nan da nan. 

In kana so kaga bidiyon yadda abun yake yayi sharing mu kuma zamu bude maka videon na take. 

Muna godiya sa saura ran mu. 

Mun gode.

Post a Comment

0 Comments