Header Ads Widget

Jerin Layukan Gidajan Man fetir Da ake fama Dashi NNPCL Tasha alwashin Rage Layukan Man fetir.

Kamfanin

    Kamfanin NNPCL yasha alwashin Rabama Duk kan Gidajan man Dasuke fadin Kasan nan Isashen Mai Baya Ganin jerin Layukan Da ake Fama Dasu A wannan Watan Damukeciki. 

   Kamfanin NNPCL Nakasa yasha Alwashin Rabama Dukkan Gidajan Man Fitir Na Yan kasuwa Dake Fadin Kasan Nan, Asha Ganin Jerin Layukan Da mutane keshan Wuya Wajan Bin Layi Domin Samun man fetir Dazasuyi Amfani Dashi Wajan Sa ma ababan Hawansu, Kho Ababan Sana'an su Domin Suyi amfani Dashin Wajan  Zurga-Zurgan Yauda Kullin.

   Akarshen Shekarun Dasuka Gabata Ana mawuyacin Karancin, man fetir A gidajan man Dake kasannan Wan Dunbin Al-ummah suke Shan Wuya wajan zirga-zirgan Yauda kullin Hatta Ababan Hawa, Dake amfani Dashi wajan sauwake Zirga-zirga Da ake ma lakabi Da Achaba Kho keke napep wato keke mai kafa Uku, sunkara ma Fasinjoji Kudaden dasuke Biya wajan zirga-zirga. 

    A wannan Shekaran ma Tarihi yamai maita Kansa wajan Ganin jerin Layukan Da ake Fama dashi a Gidajan Man kasan nan wanda Kungiyan NNPCL suka sha Alwashin  Kaima gidajan Man fetir Na yan kasuwa Dake Fadin Kasan Nan.   

Post a Comment

0 Comments