Kalli jerin Hotunan jaruman Kannywood da yayan su.
Dukkan sun yayan Rabilu musa Ibro Wanda yanzu hakan suna gudunarda sana'an babansu wanda ya rasu akanshi Allah yajikan Rabilu musa ibro da rahama.
Maryam Both ya awajan Zainab Both tsohuwar Jaruman Kannywood Wanda sukasha gwagwarmaya yanzu haka yanta Ta daura daga wajen.
Maryam yar Hauwa maina
Ahamad Ali Nuhu da awajan Ali Nuhu shahararren Jarumi kannywood.
0 Comments