Header Ads Widget

Ayaune tsohon Gwamnan Kaduna Ibrahim yakowa yakecika shekara 10 Darasu.

    Ayah ne Alhamis shabiyar gawatan December shekara ta dubu biyu da Ashirin da biyu tsohon gwamanar jahar kaduna Patrick yakowa ya kai shekara goma {10} da mutuwarsa yaune Ake wasu matasa yan jaharsu sun tayasu rashin shi. 

     Muntattauna da wani matashi yabayyan cewa sunyi babbar dashi da mutuwarsa yakawo musu cigabanda haryanxu ba wanda yadaura daga inda yatsaya sun kuka da rasuwarsa, yakara dacewa ba iya iyalenshi sukayi kewarsaba  mutanen gari matasa kamar mu munyi kewanshi yana maicewa duk wanda yakasan ce haka zai zaman musu mutum Abin girmamawa KO bayan ba ranshi,

 

Post a Comment

0 Comments