Header Ads Widget

Ankoma karatu a Nigeria Da Harshen uwa


 Gwamnatin Nigeria Zata fara koyar Da karatu Taharshen Uwa, ya Majalisan Kasanmu Nigeria Ta tabbatar da Amincewa Da koyar da karatu Da harshen uwa amatakan Firema afadin Nigeria. 

    Minister ilimi Adamu adamu ya fayyace ma Masu yada labarai bayan Kammala Taron Yan majalisa  a Ranan Laraba, yan majalisa Ministochi abirnin Tarayya Abuja. 

     Ya bayyana ma Masu kafan yada Labarai cewa majalisansa Ta amince da koyar da Dukkan karatuttukan Da yaran Kasanmu Nigeria wanda ake kira a Turance   (INTERNATIONAL Language Policy) wana karkashin ma'aikatansa Suka kirkiro Hakan. 

     Adamu Adamu yabayyana cewa Tsarin Koyarwan daza ayi A shekaran 6 ta farko duka Za'akoyar ne Da Harshen Kasan mu Nigeria matakin Makaranta Firemare. 

    Tun kafin Abaima Kasarmun Nigeria Yancin kai takasance muna Amfani Da Yaran Kasar Ingila wato Ingilishi yanzu kuma zamu koma da yarukanmu Na Hausa, Yarbanci, Da sauramsu. 

Post a Comment

0 Comments