Header Ads Widget

An Haramta sa wa'azozin Shekh Abduljabar Kabara A Dukan Fadin kasan nan.

    An Haramta Sa wa'azozin Shekh Abduljabar a Dukkan kafofin Na Sada Zumunta, kho Gidajan Radio Cewar Lauyan Gwamnatin Jahar Kano. 

   An Haramta Sa Dukkan wa'azozin Abduljabar ADukkan kafafen Sada Zumunta Kho Siyar Da kasat Dinshi Lokacin Da yake Gabatar da Wa'azozinshi A Masallacin Shi Duk wanda aka kama Yana sa Karatuttukanshi Zai Gamu da Fushi Kotu Cewar Lauyan Gwamnatin Jahar Kano. 

   Wannan Dokan Yabiyo Bayan Wata Babban Kotu a Jahar Kano Ta yanke ma Shek Abduljabar Kabara Hukuncin Kisa Ta Hanyan Rataya.

 

Post a Comment

0 Comments