Header Ads Widget

Alhamdulillah masha Allah Abin kayatarwa Abin farinci Fati washa tasami wani yaro sabon jini Muhammad Kala tayi wuff dashi.

     Alhamdulillah masha Allah Abin kayatarwa wa Abin Armashi Fati washa tasami wani yaro sabon jini wanda za'adauramusau Aure dashi tana maecewa Shi aure nufin Allah neh duk lokacin yazo ba'amasa tsaya tsaye duk soyayyarku dawanda kakeso in banufin Shi zai aurekaba nashi zai aurekaba in KO Allah yasa Shi zaki zauna dashi Shi zaki rayu dashi.  

   Acewanta aure babban abune wanda alokacin dazakayi zaikarama natsuwa Mata sune wa'inda akoda yaushe masu raunine akar kashin namiji imma daga babanta sai danta Sannan sai kuma mijinta duka akarkashin su mace take Mata Abin girmamawane ako ina. 

   Tayi Kira ya Mata yan uwanta cewa Shi arziki haifan mutum akeyi dashi imma wani yayi aiki tukuru,  takara dakira Tamara cewa duk wanda yace yinasonki saboda Allah ba arziki bane kar kice sai wanda yikeda dakudi bakisaniba Shi wannan mai kudin yanada wasu dabi'u daban daban duk wanda yace yansonki tsakani da Allah shine Abin tunawa kuma duk wanda yace yinasonka yafi makiyinka koyaya yike, 


Kirana ga Mata shine Kiyi zabi zabi maikyau arayuwanki karkice sai wanda yikeda Abin hannu .

 

Post a Comment

0 Comments