Header Ads Widget

Aisha Buhari tayafe ma AMINU Muhammad Adamu tabada Umarni Asakeshi


    Uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari tajanye karar datakai dalibin Matashi nan wato AMINU adamu abisa zarginsa Da cin mutunci Dayayi mata akafan sada zumuta Wato Twetter.  

    An damke Aminu Muhammad adamu ne mai kimanin shekara 24 akan zargin sa Da wallafa Wani Rubutu da yake nuni da cin Mutuncinta a yadda ta Bayyana.

     A Cikin wani zargin Da ake ma Aminu Adamu mai shekara Ta karshe akan Harkan Muhalli a Dutsen Dake Jihar jigawa, akansa wani Hotan Mata Shugaban Kasan Nigerian Aisha Buhari da Rubutu akasa dayake Cewa “Da Kudinmu Kikayi Wannan Kiban” Yayi Rubutun ne Da Harshen Hausa A kafan Sada Zumunta wato Twetter a Ranan 8 gawatan Mayu. 

    Janye kara yabiyo bayan Da Mutane Masu Kishin kasa Inji lawyan Masu shigar Dakara,  Fidelis Ogbobe,  yakara dacewa a Matsayinta na Uwar kasa tajanye Kuma tayafemai. 

Mai shari'a Yusuf Halilu yabada shawara da iyayen yara dasu runga ja ma yaransu kunni Domin guje ma irin Haka agaba, Uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari  tace tayefema Duk wanda Takai kara a gaban kotun Tace domin  ita uawar kasace. 

Post a Comment

0 Comments