Header Ads Widget

Yaune aka kaddamar da sabbin kudade, shugaban kasar Nigeria Muhammadu buhari yayi maganganu akai wanda yike cewa

 


     Ayau Laraba 23 ga watan nuwanbam shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu wanda shugaban bankin Nigeria CBN Godwin Emefiele ya qaddamar ababban fadan shugaban kasa Muhammad buhari wanda akwanakin baya akai tattaunawa akan za 'asake.  

       Wannan sabbin kudi da aka Fito dasu Wanda wasu daga cikin yan kasuwa suketa maganganu akan wadannan sabbin kudade da'ake fito dasu akan ma'ajiyan wasu da basuyi canja canjan kudadensuba. 

     Kwanakin baya shugaban kasa Muhammadu buhari yashawarci mutanen Nigeria akan duk wanda yake dakudi to yatattarasu yakai banki yakara dacewa saidai in bana halaliya bane. 

     Ansamu cecekuce Abakunan yan Nigeria akan wa innan sabbin kudi da'aka fito dasu daga babban bankin Nigeria akan tayaya wannan kudi zata zagaya zuwa hannun mutane, 

    Sunkara dacewa wannan kudade indai baza'a koma da aiki asabar da lahadi ba baza asami daman jujjuyata agurin yan Nigeria. 

     Acewar shugaban bankin Nigeria (Godwin Emefiele wa innan kudadene Wanda yan Nigeria zasuji dadin mu'amalarsu da ita Yakara dacewa wannan babbar cigabane da Nigeria tasamu dangane da wannan canjin kudi da, akayi.

Post a Comment

0 Comments