Yanzu haka dai annemi matashin mawakin nan wanda akafi sani da mr. 442 da abokinshi ola of Kano hukunci biyan taran naira Milion 20 kafin afara sauraran karansu a kasan.
Majiya mai karfi ta tabbatar da hakan a inda murja ibrahim kunya tabayyana hakan a shafinta na Tiktok ta bayyana cewa mai gidan ta sunje danufin yin. ( international passport) dan ketara kasan da aka haramta ma yan Nigeria zuwa.
Laifine maikarfi kabi tahanyan da bakasan kaba don kafita wata kasan da aka haramta ma yan kasanka zuwa andai samaisune a inda sukayi badda kama, ana saran yanke masu shekara 6 agidan yari tayadda dokan kasan Niger ta shar anta
0 Comments