Header Ads Widget

Yan taadda sunfarmaki wata jaha a cikin kaduna karukan ku bibiye shafinmu


     Yan bindiga sunkai hari a kajauru wanda suka kashe mutane da dama sunfarmakesune wanda ake tunananin sunyi musu kwanta bauna daga bisani sae suka afkamusu.

   Anyi magana da wani mazaunin kauyar yike cewa sukan shigo sutafi da yara matasa wanda kwana biyu sun rabu dashihowa, Ayanda yike cewa suna kashe mutum sannan suratayeshi.

    Yakara dacewa yan bindingan sukan shigo kauyan nasune aduk lokacin dasukeso wanda Hakan bawai sabon abu bane, yan bindingan suna kashe yara dakuma manya wanda akullum suke baiwa dakuma wanda ake amsar kudin fansa.

   Daga bisani muntattauna da wani wanda yike makwafcin kauyen dan wani kauyen kajuru ya bayyana  mana dacewa su wa innan yan bindinga duk inda akace zaayi biki sukanzo sutafi da wannan amarya.

   Yakara dacewa suna daukan yaransu sutafi dasu daga bisani sai kamanta dasu na har abada suna da manya manyan makamai wanda suke Amfani dashi wajen gudanar da wannan mummunar aiki acewarshi.

Post a Comment

0 Comments