Kungiyan likitocin Nigeria tace anriga gwajin kwakwalwa ga yan takarkarun Shugabanci kasan mu Nigeria.
Kungiyan ta fayyace hakane a lokacin data ke zantawa da manema labarai kungiyan tabada shawarane ga hukuman zabe takasa wato INEC ga duk wanda zaitsaya takaran shugabanci kasa kho wata mukami daya tabbatar yazi yarci likitocin Kwakwalwa domin a duba lpy shi kafin yafito yakin neman zabe.
0 Comments