Header Ads Widget

YADDA SHARI'AN DAN CHINA YAKAYA A KOTU GAME DA KASHE BUDURWANSHI

      Tarqa Tarqan  Dan chana da ake zargi dakisan ummita ya bayyana cewa sunfara soyayya da ita ummit turyan turyan dalilin hakan tayi mashi alqawari akan zata aureshi akan haka yadunga kashe kudadanshi akanta. 

     Wanda ake tunani cikin kudadannan daya kashe  gidan dasuke ciki shiyasiya musu sanan shi yayimata alqawari akan zai dawo addininta. 









   

  Ita ummita tasani bazata aureshiba amma akan haka suka dunga Amfani dashi akan zata aureshi. 

   Ahaka yacigaba da tafiya suna Amfani da kudadanshi adalilin yina tsammanin zata aureshi. 

     Bayan haka sundade suna soyayya tananunarmai kamar zata aureshi shikuma yagama yarda da ita adalilin hakan yagama yarda akan zata aureshiba.

    Daga bisani yaji kishin-kishin zatayi aure kuma bashi zata auraba dalilin haka yaje gidan harya aikata mummunan aiki yakasheta. 

    Lauyan Dan China yagayama kotu duk sati yana ba ummita dubu Dari,  yasayan mata gwala-gwale na sama da milion uku da dubu dari uku, yashirya mata birthday wanda yakashe mata sama da dubu dari uku da saba'in.

Post a Comment

1 Comments