An Gano wasu kaburburan masoya wanda aka gano acikin kabari kasus suwan masoyan wanda ake Zatan sunkai tsawan Lokaci kaman sama Da shekara 6,000 a karkashin kasa a kasan italiya.
An gano wasu kasus suwan masoya wanda suka kai sama da Shekara 6,000 a karkashin kasa wanda ake ma inkiya da ““Lovers Valdaro”” a birnin italiy.
Ma'anan «Valdaro» wasu nau'in halittane wanda ake zanmani sun mutu lokaci dayane suna kallan juna kuma suna Rungume da junan su wanda wasu kungiyan masu bincike na kayan tarihi suka nemo a shekaran 2007 a wani kabari dake cikin makabartan Neolithic a kasan italiya, ana tunanin gawan guda biyu sun mutune suna kallan juna da Rungumai da junan su a lokacin dasuke mutuwa.
0 Comments