Header Ads Widget

Wannan matar ta rasa rayuwan ne ta sanadiyar kulle ta a daki da mijin ta yayi innalillahi

     Mazon Allah s,a,w ya hana zalinci kuma kowa ma yasan zalincki ba abune ba me kyau. 

     Kuma duk wanda ya zalinci wani Allah zai saka mai ta wani hanyan haka mazon Allah sallalahu alayhi wasallam.    

       ani mutun ne yana kasuwancin shi dama yana da wani aboki, da abokin ya lura Allah ya daukaka abokin nasa yaga kuma ba wanda ya yadda dashi sai shi sai yayi amfani da wannan daman domin cutar dashi sai ya hadda baki da wasu mutaneh cewa suzo a matsayin yan kasuwan da zasu sanya hannin jari a kamfanin nasu daga baya sai su yaudare shi, aiko bayan kwana biyu dayin wannan maganan sai ga su sunzoo, bayan sun gama bahin tan juna sai wannan mutumin ya sanya hannin jarin sa. 

    Ana nan ana nan sai mutun yaji shiru basu zo kawo masa riba bah kusan wata uku sai hanka linsa ya tashi aka ne mi mutanan nan sama da kasa ba a gansu bah sai ya barsu da Allah kuma kunsan yana yin kasuwan samu neh da rashi, aiko sai jarin nasa duk ya karee.

 

Post a Comment

1 Comments