Tirkashi wani saurayi a jahar kano yakai karan iyayen budurwanshi gaban wato kotun shari'an musulunci dake jihar a bisa zarginsu dayakeyi na aurad da diyasu gawani bayan yagama kashe mata kudi mai dinbin yawa.
Saurayin mai suna imam mukatar Dala yakai karan surukan shine a gaban kori'a a inda yake zargin budurwanshi Muhassin Auwal Dala, da mahaifinta AA Dala, da kakanta alawayyo da kuma aminin mahaifinta alhj audu a inda yake neman kotu da tadakart da daurin auren daza ayima muhassin dawani wanda takasance budurwanshi ne dayaka shemata ma kudan kudade.
Yanzun dai kotu tadage sauraran karan zu wanda Alkali isah salisu kaura yake jagoranta zuwa 30 gawatan nubember wato watan shadaye.
0 Comments