Header Ads Widget

Videon shagalin da aka sha a lokaci da yaya dan kwanbo yayi bayan ya aurar da yan'sa


 Yan film din gidan badmasi sunyi farin cikin aure da yar yaya dan kwanbo na gidan badmasi sun nuna farin cikin su sosai da sosai masha Allah.


Yaya dan kwanbo na gidan badmasi yayi matukar farin cikin ganin duk abokanin aikin sa sun gabata a wajen maza da mata kamar su zullaziya malan zaidu junaidiya da sauran su daga cikin hadda badmasi allahamdu lillah. 

Muna farin cikin bamu hadin kai da kuke yi mun gode. 

Post a Comment

0 Comments