Header Ads Widget

TINUBU YAFURTA CEWA KANSHI BAZAI DAUKABA DA HAYANIYAN YAN NIGERIA


       Dan takaran shugabanci kasa a karkashin jam'iyyan (APC) ASIWAJU BOLA AHMAD TINUBU yace zaidaina hawa yana gizo-gizo wato internet dan gane dacin mutunci da al-umma Nigeria suke masa.

    

      Asiwaju yabayyana hakane yace kanshi bazai iya daukan izgili da cin mutunci da al-umma suke masa a yana gizo-gizo abun dazaifi dacewa dashi, shine yadaina hawa internet ballantana kho Anyi bazai ganiba. 

Post a Comment

0 Comments