Header Ads Widget

Rikici Tsakanin Govenor Jahar Bauchi dana Gombe akan Man Fetir da aka gano a Bakin boda

 


   Mu ba hassada mukeyi ma yan arewacin NIGERIAN wanda ta shafi yanki bauchi da gombe game da man fetir da aka gano tsakanin bauchi da gombe munga sunaso suyi mana wasosone game da man fetir kada su manta kabilan mu daya dasu. 

   Ton sa'in da aka gano cewa a kwai danyan man fetir zakanin bodan aminan jahohi wato Bauchi da Gombe, muke ta addu'ah akan Allah yatabbatar da alheri mutaba furtawa kho makamanci wani magana muce man fetir iyakacin Gombe ne banda bauchi saboda halakan ke tsakanin mu dasu na Yan uwantaka. 

   A wannan satin ne shugaban Kasa Muhammad Buhari yakadda mar da wasu Rijiyoyin man da akato tsakaninmu da Bauchi wanda al-umman Bauchi suketa kunfan baki da Daga kwalaye sama suna furta cewa man Iya kacin Bauchi ne ba Gombe adan hakane muka nemo Taswiran Tayyadda Aka Gano man fitir kuma Yatabbatar Duk inda aka hako Man fetir Jahar Gombe ne Amma Dayake yana Tsakanin Bodan Bauchi ne.
 Idan kuka duba wasu Hotunan yananuni Dacewa Shugaban Kasa Muhammad Buhari yasanya Govenor jahar Gombe Wato Alhj. Muhammad Inuwa Yahaya  Adamansa shikuma  Govenor Jahar Gombe Sanata. Bala Muhammad Kauran Bauchi Ahannun Hagunsa wanda ke la'akari danuna cewa lallai wannan Man fetir na Jahar Gombe ne Bana Bauchi bane. 

   Kubincika sauran Hotunan Da taswairan da goggle suka bada zaku Tantance cewa yankin Kalmoni Yana cikin yanki Gombe ne. 

   Donhaka sugane muba hassada mukeyi dasu ba Don Haka sudaina mana rinton Don Duka yana yankin Gombe ne ba Bauchi  bane,  Duka Wannan Rijiyoyin. Bana yanki Bauchi bane kho Gombe Cigaban Arewacin NIGERIAN ne gaba daya. 


    


   

Post a Comment

0 Comments