Babban magana dan takaran shugabanci kasa a jam'iyyan APC ASIWAJU BOLA AHMAD TINIBU yatabbatarma kungiyan kiristochin Nigeria(CAN) yayanshi da matan shi kiristochine gaba daya.
yanzu masu chechekuce da shacifadi dasukecewa zasubi Muslim ticket ma'ana MUSULUM+MUSULUM ya zasuyi da wannan magana na dan takaran shugabanci kasa karkashin jam'iyan APC Asiwaju bola Ahmad Tinubu.
yadai baiyana wannan maganan ne don yasami kuri'u daga kungiyan kiristochin NIGERIA acewar wasu masana Harkan siyasa.
Asiwaju yabayyana kashim shatima ne amatsayin matai makinshi a Babban zaben 2023 a inda wasu suketa kushe wannan dauko dan takaran dayayi wasu sunacewa yaza'ayi shugaban kasa muslmi matai makinshi musulmi.
1 Comments
Tofahh Allah shi kyauta
ReplyDelete