Header Ads Widget

Kotu tatura AMINU Muhammad gidan yari akan shari'an Aisha Buhari.

    Uwar gidan Shugaban kasan Nigeria Aisha Buhari Tamaka Aminu Muhammad a kotu da tuhuman shi akan Cin zarafin dayayi mata Akafan sada zumunta wato ( MADIAN)  akan yin mata Kage. 

   AMINU Muhammad yayi rubutu ne a kafan sada zumunta wanda akafi sani da Twiiter a inda yake zargin uwar gidan shugaban kasan Nigeria Da handama Da kudaden Al-umman kasa a inda yakecewa ““ Wannan Kiban da kikayi Bulbul Da kudin Talakawan Nigeria kikayi””. 

     Jin wannan zancen sai uwargidan shugaban kasan Nigeria Aisha Buhari Ta umarci Shugaban yan sanda Nigeria da sunemo shi don yanuna mata Inda taci kudin yan Nigeria, anyi nasaran kamashi a Wajan jami'an Dake Dutse a jahar Jigawa. 

  Yanzu haka dai anfara sauraran karanshi a kotu a inda kotu Taturashi Gidan yari, anata cecekuce cewa ansakoshi Daga Hannun yan sanda a harya Rubuta exmas dinshi, kungiyoyi masu yawa suna shiga wannan Lamarin a inda suke bada umarnin a sake shi, kungiyan kara hakkin bil adama itama tashiga wannan lamarin a inda Takecewa wannan cin zarafine Dakarya Doka wajan kama wannan Dalibin. 

 

Post a Comment

0 Comments