Header Ads Widget

Jiya neh bayan an tashi kallan wasan world cup a kasar qatar sai wata budurwa ma biya addinin injila wato addinin kiristance ta cire rigan ta a tsakiyar mutane,ba ai watawata ba yan sandan wajen sukayi ram da ita.


    Dan Allah yan uwa nah musulmai da kiristan mu dunga kula da abinda ya dace da wanda bai dace ba.  

   Wannan abun da wannan budurwa tayi bai dace bah,wasu daga cin yan uwanta suna tantaman cewa anya bata da tabin hankali kuwa, wasu kuma suna ce wa kawai tsabar iskanci neh, wasu kuma suna ce wa tana neman suna neh kawai, amma, amma bata wannan hanyan kawai mutun zai nemi suna bah, wasu mutanan suna ta cewa Allah ya shirye ta ameeen.  

    Wato duk da an hana shan jiya a qasar sai akace bara zamu muyi wani abun hmmmm kawai abinda zamu ce Allah ya shirye ta ameeen da duk wanda suke shirin yin wani abun Allah ya ganadda su gaskiya karsuyi ameen.  

  Yanzou dai zamu ji abinda qasar zata yanke mata.  

Ku ci gaba da bibiyan mu abinda zai kasance.  

Ka daure ko ki daure ki dan na follow dumin samun sabban bin labarai.

Post a Comment

0 Comments