Yan sanda a jamhoriyan niger sunyi nasaran kama wani shahararran mawaki wanda Nigeria take nema daga bisani ya arce yabar Nigeria domin samun mafuka a wadansu kasashen duniya, yanzu haka dai jamhoriyan Niger tayi ram da matashi mawakin nan wato 442.
Ana zargin Mr. 442 dayin rashi kunya a wakokin da yakeyi tare da safara'u na kwana chasa'in, daga bisani gomnatin Nigeria tabada umarni da akamasu a gurfanar dasu Gaban shari'a.
Yanzu haka dai yansandan jamhoriyan NIGER tayi nasaran Kama wannan matashin mawakinna Wato Mr. 442 inda suka garzaya dashi gidan yari kasan.
0 Comments