Header Ads Widget

Fatiwasha a gidan yan solo tana rawa


     Gaskiya abinda yan film suke yi bayi baneh sukan yi abinda bai kamata bah kwana biyu ma haka ya faru a garin jos yadda yan film suka je yin wasanni dazan nuna maku videon da kunyi Allah wadare ina me bada shawara ga duk wanda yake sha'awan shiga film da yayi taka tsantsan da duniya bawai nace film baida kyau baneh kawai saboda tsaro ba din tsoro bah Allah yasa mu dace ameen. 

Ku cigaba da bibiyan mu domin sanun sababin labara. 

Post a Comment

0 Comments