Header Ads Widget

Beraye sun shanye Hodan ibilis a Ofishin yan sanda


    Tirkashi yan sanda sun bada sanarwa cewa beraye sun shanye Hodan ibilis a kasan indian, rahotanni sununa cewa yan sandan sunbada sanrawa beraye sun shanye Hodan ibilis wanda nauyinsa yakai, kilogram 200 Wanda suka kama awajan wasu mutane wanda suke sarafanta kuma aka ajiya a offishin yan sandan. 

   Wata kotu a kasan tace berayen wasu kananun Halittane wanda ke dawuyan karesu a Gaban kotu dake zamanta a jihar Uttar Pradesh. 

   Kotu ta zargi yansanda inda tace subada gamsan shen Shaidan dake nuna cewa Berayanne suka shanye Hodan ibilis din. 

   Alkali yadan gana dawasu kararrakin da aka kawo kabansa dacewa berayene suka shanye Hodan ibilis din. 

    Mai girma mai shari'a kotun yace kho kwanaki ankawo rahotan cewa barayin subi Ofishin yan san inda suka lalata Hodan ibilis kimani Kilo 195, Dakuma kilo 700 duk a Ofishin yan sandan. 

    Sanjay yace Yan sandan basu da wani kwarewa akan yaki da berayen abu mai yuwa dan akare Gaba shine kai kwayen da kunan ajiya dan akillacesu daga berayen

Post a Comment

0 Comments