Abubuwanda ke faruwa akasar Nigeria wanda a harkullum yike cinma yan Nigeria tuwo akwarya wanda haryanxu ba'akawo wannan maganin abin bah wanda ake tunananin hadinkaine da manya.
Jami'an yansanda sunfara bincike akan batagarin gwamnoni wanda suke tunanin da hannunsu acikin abubuwanda ke faruwa a Nigeria.
Bincike yanuna wannan rashin tsaro yataro asaline ta dalilin wasu manya manyan kasan Nigeria wanda ake tunananin dasa hannunsu dumu dumu aciki.
Akan taimaka ma yan taadda, da dakuma manya manyan maka mai na yaki Wanda ake tunananin jami'ar yansandan kasar Nigeria basuda wannan makamai, Jami'ar yansanda sun tattauna akan zakulo wasu gwamnoni batagari wanda suke da hannu dumu dumu aciki.
1 Comments
Hmmmm
ReplyDelete