Header Ads Widget

Anyi babban Nasarar Kama wasu Manya Manyan yan ta'adda a NIGERIA wanda suka adabi al-umman arewacin NIGERIA

       Anyi nasarar Kama wasu manya manyan yan taadda wanda suka dade suna aikata manyan laifuka ajahar Naija su bakwai(7)wanda ake tunanin da hannunsu dumu dumu acikin kisan wani babban attajiri a jahar yan sanda sunyi barin wutane dasu. 

      Wanda ake tunanin wasu daga cikin yansandan sun jikkata, Rundunar yansanda tayi namijin kokari akan wannan abu inji wani kakakin yan sanda, Yansandan sun bayyana cewa wa'innan yan ta'adda sunada manya manyan makamai Wanda suke Amfani dasu.  

      Yakara dacewa sunyi nasarar Kama mutane ne guda bakwai Wanda ake tunanin sauran sun gudune dalilin fara barin wutan da'akayi ankama wasu sabbin bindugu Ak47 dakuma wasu manya manyan kayan aiki dasuke Amfani dashi wajen tada fitina. 

      Kakakin yan sanda yace daga yanxun sunfara binciki akan wa innan yan ta'adda Yakara dacewa zasu cigaba da zakulo sauaran yan ta'adan duk inda suke.

 

Post a Comment

0 Comments