Header Ads Widget

Alaramma Ahmad Sulaiman ya fayyacema ma yan Nigeria kan siyasan Tinubu

    Babban  malamin addinin musulunci kuma alarama Ahmad Sulaiman Kano yatabbatar da cewa shiganshi harkan siyasa taimakone da addini musulunci da arewacin Nigeria. 
Ya tabbatar da Hakane  a lokacin da ake fira dashi a gidan jaridan DCL Hausa yace shiganshi harkan siyasa ba laifi bane don taimakone ga musulmai da arewacin Nigeria. 


     Anhagi malaminne a bude campen din dan takaran shugabanci kasa a jam'iyyan (APC)  ASIWAJU BOLA AHMAD TINUBU  a jos Babban jahar plateu lokacin da aka hango Babban malamin yana bude taro da addu'ah dayinma dan takaran addu'a fatan nasara a tafiyanshi. 


    Dinbin jama'ane suke sukar shi dangane dazuwa taron siyasa da yakeyi a inda wasu mutane sukecewa bai daceba ganin malaman addini a wajan bude campen dan takara. Post a Comment

1 Comments